IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ziyarci gidan marigayi shugaba Sayyid Ibrahim Raisi.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei (DZ) ya gana da iyalan Ayatullah Shahid Raisi, marigayi shugaban kasar Iran, awa daya da ta gabata.